Back to Top
Hancin Gauta 2014-Dr. Abdulkadir Ismail Screenshot 0
Hancin Gauta 2014-Dr. Abdulkadir Ismail Screenshot 1
Hancin Gauta 2014-Dr. Abdulkadir Ismail Screenshot 2
Hancin Gauta 2014-Dr. Abdulkadir Ismail Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Hancin Gauta 2014-Dr. Abdulkadir Ismail

Wannan Manhaja ta kawo muku Shirin Hancin Gauta na shekarar 2014 wanda Gidan Radio na Rahama Radio FM Kano Nigeria ke shiryawa tare da Dr. Abdulkadir Ismail. Muna da manhajojin wannan shiri mai albarka na shekarun 2017, 2015, 2016 da ma sauran su.

Ku Saurari shirin a saukake ba tare da kunna data ba. Da zarar kun sauko da shi kan wayoyin Salular ku zaku iya sauraron shirin a koda yaushe. Ku cigaba da bibiyar Shafin mu na ZaidHBB a nan Play Store don kasancewa tare da More wasu sababbin Manhajojin mu masu Fadakarwa, Wa'azantarwa, Nishadantarwa Harma da Ilmantarwa. Mun gode


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan Playstore.

Ku duba kundin Apps dina anan Playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa, fadakarwa, har ma da nishadantarwa. Ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.


About Rahma Radio

Rahma Radio was established as a privately owned Radio station on 97.3 MHz on the F.M band. It started its test transmission on Friday 12th August, 2011, after which all full commercial transmission commenced. The station broadcasts wide rang of programmes to satisfy our listener’s.
Our main focus is the promotion of business, commerce and social reorientation of society through effective and meaningful programmes. These programmes include but not limited to health, education, farming, capacity building and human development, with emphasis on women, youth and the physically challenges.

Similar Apps

Human Anatomy and Physiology:

Human Anatomy and Physiology:

4.4

This app covers all human body parts, organs and systems. It help...

Al-Hussary Full Offline Quran

Al-Hussary Full Offline Quran

4.4

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 offline recitation by Sheikh...

Wakokin Dan Kwairo Mp3

Wakokin Dan Kwairo Mp3

0.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo....

Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3

5.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata....

Vagina Healthy Care

Vagina Healthy Care

0.0

Every year, millions of cases of vaginitis (vaginal inflammation) affect women of...

Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe

Wa'azin Mata Mp3-Kabiru Gombe

0.0

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,Wannan application mai suna "Wa'azin Mata Mp3-Kabiru...

author
Nasamu wannan manhaja mai amfani tareda ilimantarwa kwarai da gaske, Allah yasaka da alkhairi .
Muhammad F Adam
author
Very excited,i have been worried on how to get the previous hancin gauta progrm,i almost lost hope,but luckily enough,i just go to my play store,(kamar wasa nace bari na clicking hancin gauta,abin mamaki,kaw...
rafia rabiu
author
My best app
Yakubu Haruna
author
Honestly speaking the App realy motivated to seek more. knowledge in other fields of endervours regardless of my age ..
Hussaini Ahmed
author
Allah ya saka maka da alkhairi, ya kara wa Dr. Abdulkadir Isma'il basira. " this app is perfectly built"
Sani Bala
author
my experience is that this program is full of lessons telling about what is human being by Creation.
Mardiyya Umar Musa