Back to Top
Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar Screenshot 0
Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar Screenshot 1
Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar Screenshot 2
Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Guzirin AlKiyama-Sheikh Jafar

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wanna application mai suna Guzirin Alkiyama-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Guzirin Alkiyama da kuma alamomin tashin Alkiyama.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Similar Apps

Human Anatomy and Physiology:

Human Anatomy and Physiology:

4.4

This app covers all human body parts, organs and systems. It help...

Al-Hussary Full Offline Quran

Al-Hussary Full Offline Quran

4.4

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 offline recitation by Sheikh...

Wakokin Dan Kwairo Mp3

Wakokin Dan Kwairo Mp3

0.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo....

Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3

5.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata....

Vagina Healthy Care

Vagina Healthy Care

0.0

Every year, millions of cases of vaginitis (vaginal inflammation) affect women of...

Salah Bukatir FULL Quran Offli

Salah Bukatir FULL Quran Offli

4.1

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 OFFLINE recitation by Sheikh...

author
ماشاء الله أحب هذا الوعظ،شكرا ،اللهم اغفر ل مالم جعفر وارحمه ووسع له فى قبره ونور له فى كل حين
Khadija Musa Abdullahi
author
MALJFO
Auwal Adamu
author
Masha'Allah
khalifa smusa
author
Very important
Chukwuemeka Daniel
author
Masha Allah wa jazakumullahu bi jannatil firdaus
Hannah Sadiq
author
Amazing
Nafiu Nafiu