Back to Top
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 Screenshot 0
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 Screenshot 1
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 Screenshot 2
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wanna application mai suna Hikimomin Zaman Aure-Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Hikimomin na zaman aure da na zaman tare. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus tracks (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar data connection kafin suyi playing.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating wanna app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Similar Apps

Human Anatomy and Physiology:

Human Anatomy and Physiology:

4.4

This app covers all human body parts, organs and systems. It help...

Al-Hussary Full Offline Quran

Al-Hussary Full Offline Quran

4.4

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 offline recitation by Sheikh...

Ali Jaber Full Offline Quran M

Ali Jaber Full Offline Quran M

3.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3

5.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata....

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

4.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

4.6

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,Wanna application mai suna "Ahmad Sulaiman Offline...

author
Very educative to muslim n non muslim ummah
Alhajiibrahim adamu
author
Enjoyable
aminu musah
author
inevitable
Alameen Muhammad
author
Very educated
IBRAHIM MUHAMMAD AUWAL
author
MashaAllahu BarakaAllahu Fikum
Amina Sani Maimagani
author
Allah ya jikan malam
Yusuf Bala