Back to Top
Magana Jari Ce Littafi Na 2 Screenshot 0
Magana Jari Ce Littafi Na 2 Screenshot 1
Magana Jari Ce Littafi Na 2 Screenshot 2
Magana Jari Ce Littafi Na 2 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Magana Jari Ce Littafi Na 2

Wannan Manhaja na kunshe da Audio na Magana Jari Ce Littafi Na 2 wanda sanannen mai karatun nan na littattafan Hausa ya karanta, wato Ahmad Isah Koko. Application din baya bukatar kunna data da zarar kun sauko da shi, zaku more sauraren littafin a kowane lokaci.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Similar Apps

Human Anatomy and Physiology:

Human Anatomy and Physiology:

4.4

This app covers all human body parts, organs and systems. It help...

Al-Hussary Full Offline Quran

Al-Hussary Full Offline Quran

4.4

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 offline recitation by Sheikh...

Ali Jaber Full Offline Quran M

Ali Jaber Full Offline Quran M

3.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3

5.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata....

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

4.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

4.6

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,Wanna application mai suna "Ahmad Sulaiman Offline...

author
Mum gode thank you for preserving our culture.
ABUBAKAR SANI
author
A gaskiya kayi kokari. Don Allah asa muna littafin kashe makashinka
Bashiru Achida
author
Good
Zulai Musa kofa