Back to Top
Wakokin Dan Kwairo Mp3 Screenshot 0
Wakokin Dan Kwairo Mp3 Screenshot 1
Wakokin Dan Kwairo Mp3 Screenshot 2
Wakokin Dan Kwairo Mp3 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Wakokin Dan Kwairo Mp3

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadada yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Hassan Ciroman Katsina
>Sarkin Kano Sunusi Lamido II
>Gwamna Sadauki
>Baura Dan Maliki
>Ahmadu Bello Sardauna
>Sarkin Kano Ado Bayero
>Atiku Turakin Adamawa
>Mai Dubun Nasara
>Sarkin Daura Alh Muhd Bashar
>Sarkin Muri


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Similar Apps

Human Anatomy and Physiology:

Human Anatomy and Physiology:

4.4

This app covers all human body parts, organs and systems. It help...

Al-Hussary Full Offline Quran

Al-Hussary Full Offline Quran

4.4

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 offline recitation by Sheikh...

Ali Jaber Full Offline Quran M

Ali Jaber Full Offline Quran M

3.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3

5.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata....

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

4.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

4.6

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,Wanna application mai suna "Ahmad Sulaiman Offline...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Wannan Manhaja ta Kunshi wakoki dake cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo?

Haka, wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakokin Alh Musa Dankwairo.

Sun hada wakokin da ke cikin wannan Manhaja?

A cikin wannan Manhaja, sun hada wakokin kamar Hassan Ciroman Katsina, Sarkin Kano Sunusi Lamido II, Gwamna Sadauki, Baura Dan Maliki, Ahmadu Bello Sardauna, Sarkin Kano Ado Bayero, Atiku Turakin Adamawa, Mai Dubun Nasara, Sarkin Daura Alh Muhd Bashar, da Sarkin Muri.

Dole ne mu kawo ra'ayinmu a wurin kafafen wannan application?

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ina iya duba kundin Apps game da ilmintarwa a wannan playstore?

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
author
nice app
Abdulrahman Sa'ad
author
My Allah is help us
musa yusuf
author
Nice 1
Adamu Salihu
author
Watakan ina baka labari baza'a qara yin mawaqi kamar na da ba wlh Angama dan qwairo ya qare
Ahmad Ibrahim sulaiman
author
Good app. the sound is very clear. Good job
S Garba
author
Fine
BALA NAZEHS MAIANGUWA