Back to Top
Waiwaye Adon Tafiya-Dr Sani Umar Screenshot 0
Waiwaye Adon Tafiya-Dr Sani Umar Screenshot 1
Waiwaye Adon Tafiya-Dr Sani Umar Screenshot 2
Waiwaye Adon Tafiya-Dr Sani Umar Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Waiwaye Adon Tafiya-Dr Sani Umar

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Waiwaye Adon Tafiya-Dr Sani" na kunshe da wa'azin Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano wanda ke magana akan Waiwaye Adon Tafiya, Layya da Hukunce Hukuncen ta da kuma Tarihin Malam.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Similar Apps

Human Anatomy and Physiology:

Human Anatomy and Physiology:

4.4

This app covers all human body parts, organs and systems. It help...

Al-Hussary Full Offline Quran

Al-Hussary Full Offline Quran

4.4

Assalamu alaikum,This application brought you Holy Quran mp3 offline recitation by Sheikh...

Ali Jaber Full Offline Quran M

Ali Jaber Full Offline Quran M

3.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3

5.0

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata....

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

Mahmoud Khalil Al-Hussary Mp3

4.6

This app is designed to help you listen to the Quran al...

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

Ahmad Sulaiman Offline Part 1

4.6

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,Wanna application mai suna "Ahmad Sulaiman Offline...

author
Duk da wannan gaskiyar amma Muhammad Yusuf yayi kunnan uwar shegu!. Yanzu ya janyo ma Musulmi bala'i.
Saoud Armageddon
author
Allah yabaka abundaka keso. Allah yabaka kwarin giwa wajan karasa Hisnul Muslim, Alfurqan, tafseer, dasoransu suma suzama apk.
A Google user
author
Great application
Isa Ibrahim