Back to Top
Tarihin annabawa 25 Screenshot 0
Tarihin annabawa 25 Screenshot 1
Tarihin annabawa 25 Screenshot 2
Tarihin annabawa 25 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Tarihin annabawa 25

Musulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da aka fara halitta Adam, wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta . Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani saidai da dan banbanci kadan, misali, Ilyas ana kiransa da (Elisha) da yahudanci, (Job) shine Ayyub, Isah kuma Isa, da sauransu. At Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Psalms) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (The Gospel).[1]

Wanda ya banbanta a addinin musulunci shine Annabi Muhammad ibn ʿAbdullāh, wanda musulmai suka yarda da shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam an-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Quran ne aka saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sun yarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta, to Annabi Muhammad shine manzo kuma annabin karshe.

Similar Apps

Tarihin Yakokin Monzon Allah ﷺ

Tarihin Yakokin Monzon Allah ﷺ

0.0

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya...

Rayuwar Cikin Aljannah

Rayuwar Cikin Aljannah

0.0

﴾kasan Aljannah﴿Aljanna a harshe ita ce lambu, wanda ya hada da lambuna,...

Azkar Morning & Evening

Azkar Morning & Evening

0.0

Welcome ✋ Welcome to this blessed application for morning and evening remembrance...

قصص حياة الرسول ﷺ

قصص حياة الرسول ﷺ

0.0

غزوة أحدخرج مشركو قريش من غزوة بدر وقد وهنت قواهم؛ حيث فرَّق...

Tarihin sahabai10

Tarihin sahabai10

0.0

AbubakarUmar bin KhaddabUsman Bin AffanAli bin Abi TalibZubayr bin Al-AwwamTalha bin UbaidullahiAbdulrahman...

yadda ake sallah

yadda ake sallah

0.0

Sallah ita ce ta biyu daga cikin rukunnan Musulunci guda biyar, kuma...