Back to Top
Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyyasar Screenshot 0
Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyyasar Screenshot 1
Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyyasar Screenshot 2
Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyyasar Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyyasar

Fikhu A Sawwake

GABATARWAR MAI FASSARA.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mabuwayi, tsarkkaken sarki. Tsira da aminci su tabbata ga fiyyayyan halitta Annabin karshe Annabi Muhammad SAW, da alayensa da sahabban da kuma wadanda suka bi su da kyautatawa har ranar sakamako.
Wannan littafin mai suna Fikhul Muyyasar ya kunshi ibada da mua’amala a shari’ar musulunci ta hanya mai sauki. Ya fara tun daga tsarki har zuwa zamantakewa tsakanin al’ummah. Allah ya sa wa wannan aiki albarka, ya kuma sa iklasi a ciki, amin.
Ibrahim Abdullahi.
Minna, Nigeria.

GABATARWA MAWALLAFI.
Matsayin fikhu da girmansa a cikin zukatan musulmi.
Muhammancin matsayin fikhu.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah shi kadai, tsira da aminci su tabbata ga Annabin da babu wani Annabi bayan shi, lalle yana daga cikin zance mai amfani mu kara tabbatar da cewa ilimin fikhu yana daga cikin mafi matsayin ilimomi addinin musulunci, da haka ne za mu gane cewa fikhu tushe ne da ya kasance musulmi yake auna aikin shi da shi, game da abin da aka halasta ko aka haramta, ingantacce ko batacce, kuma musulmai gaba daya suna kwadayi wajan neman sani halas da haram, ingantacce ya shafi alakar su da Allah ko bauta masa, na kusa ko na nesa, makiyi ko aboki, shugaba ko wanda ake shugabanta, musulmi ko wanda ba musulmi

ba, kuma babu wata hanya ta sanin haka sai ta ilimin fikhu.
Wanda ke bincike game da hukuncin Allah akan bayi gaba daya, na umurni ko na zabi ko kuma wanda aka tilasta.
Lokacin da ilimin fikhu ya kasance daban daga sauran ilimomi, ya ta fadada ta hanyar anfani da shi, kuma muhimmancin shi ya ta girmama, da haka ya hada hanyoyin ci gaba da bunkasa kuma ya tattara abubuwan more rayuwa, sa’anan ya tabbatta shi mai tafiya da zamani ne, da haka ya hada hanyoyin ci gaba da bunkasa, sa’annan bunkasar ta sa ta tsaya ko ta kusa tsayawa, kodai da gangan ko kuma domin lalle shi ya nisanci barin dogaro ko riko da wani bangare na rayuwa (kamar yadda wasu suke ganin ya takaitune da tsarki da sallah, alhalin bah aka ba ne), domin neman sauyin na daular musulunci wanda aka sanya shi batare ba da al’adunsu da dabi’unsuba,

tare kuma da sadar da shi akan abin mamaki da haskaka sai ya bata musu rayuwa, kuma ya sanya musu mishikiloli kuma da kwadayi don amfani da wannan ilimin ba tare da an yi ba, watsi da shi ba domin shi ne ilimin mai girma ba, sai don karfin ginshikin shi da kuma hukunce-hukuncen da ya ginu akai, wanda ba ya gushewa akan tubalin shi daram a tsawo lokaci mai tsawa.
Hakika Allah madaukakin sarki ya yi umurni game da wannan al’umma da su inganta fannin sa kuma su karantar da yadda za’a yi amfani da shi a karance da kuma a aikace.
Sai muka ga mafi yawan kungiyoyin musulunci suna ta kokarin komawa zuwa ga Shari’ar Allah, har ya zo ya kasance babu wata kungiya da zata yi amfani da wani tsari sai dai ‘yan kadan wadanda suke ganin rayuwarta hade yake da rayuwarsa, kuma karuwar arzikinta hade ya da wanzuwarsa. Amma dai

Allah zai bayyanar da addinin shi koda mushirikai sun ki.
Sai, ai yaushe aka fara amfani da fikhu? Menene sababin amfani da shi? Da me fikihu ya kebanta da me kuma ya yi fice? Meke zama wajibi akan musulmi wajan kokarin aiki da shi? Da bayanin kamar haka.
An fara amfani da fikhu ne a sannu-sannu a zamanin Annabi SAW da kuma lokacin sahabbai, kuma sababin amfani da shi tare da bayyana shi a farkon lokaci a tsakanin sahabbai shi ne, matsananciyar bukatar da mutane suke da ita na sanin hukunce-hukuncen sababbin wadanda suke ta aukuwa, da haka ne bukatuwar fikhu ta mamaye kowanne zamani, domin tsara alakar zaman-takewar mutane da kuma jawo abubuwan gyara da kuma kore abubuwa cutarwa, da barin barna kai tsaye tare da matsayin ilimin fikhu da abin da yake da shi.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Similar Apps

Medical X-Ray Interpretation w

Medical X-Ray Interpretation w

2.8

The chest radiograph is a very commonly requested examination and it is...

Vagina Vulva Care-Keep Healthy

Vagina Vulva Care-Keep Healthy

4.6

The content of this app Tips to Keep Your Vagina Happy +...

ECG / EKG Rhythm Step-by-Step

ECG / EKG Rhythm Step-by-Step

4.2

An ECG stands for an "electrocardiogram," which is a test that measures...

Magana Jari Ce Ta Daya (1) - A

Magana Jari Ce Ta Daya (1) - A

0.0

Wannan App ne Audio Mp3 yana dauke da Littafin Hausan nan mai...

Kundin Tsatsuba - Audio Record

Kundin Tsatsuba - Audio Record

4.1

Littafin Kundin Tsatsuba - Audio Recording Mp3: Wannan App ne Audio Mp3...

Magana Jari Ce Ta Biyu (2) - A

Magana Jari Ce Ta Biyu (2) - A

4.4

The app requires no internet connection to work (it is Offline) and...

Frequently Asked Questions(FAQ)

Me fikihu ya kebanta da me kuma ya yi fice?

Fikhu ya kebanta da mabiya sai da ya yi fice a zamanin Annabi Muhammad SAW da sahabban sai dai su aukuwa sukan so wannan aiki ne da ke dauka game da hukunce-hukuncen abubuwan abubuwa cutarwa da yake da su.

Meke zama wajibi akan musulmi wajan kokarin aiki da shi?

A bayyana shi a farkon lokaci a zamanin sahabbai, me zama wajibi akan musulmi wajan kokarin aiki da fikhu. Haka kuma zai iya tabbatar da hukuncin Allah akan bayi gaba daya da abin da ake halasta ko ake haramta.
author
It is a companion to all muslims
Ahmad Tijjani Umar
author
Nice
Adam Tijjani
author
I'm enjoying it
Ibrahim Nagari
author
This application is very helpfull especially to the modern youth who are seing it difficult to attend the Islamiyya School for Religious knowledge
Aminu umar Galadi
author
Masha Allah It's very interested.
AMINA BASHIR
author
Good
Usaini Muhammad