Wannan app yana dauke da lakcoci masu taken " Domin Iyali " By Mal Khadija Adamu
The app requires no internet connection to work (it is Offline) and voice quality is very high. Just download and start listening even when offline.
-------
Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah tare da Ustazha Khadijah Adamu Abdullahi .
Wannan app yana dauke da zababun Manyan lakcoci masu taken " Domin Iyali " daga Ustazha Khadijah Adamu Abdullahi ke gabatarwa, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.
Allah ya sakawa Ustazha Khadijah Adamu Abdullahi domin tayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.
Domin samun sauran apps na sauran malamai irinsu sheikh Jafar, M. Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, Sheikh Dr. Isah Ali Pantami, Sheikh Abdurraq Yahaya Haifan da dai sauran maluman sunnah duba ( rrnapps ) free Hausa Islamic apps dake cikin play store.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su
Sheikh Abdul Basit Quran mp3
Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Quran Offline
Sheikh Maher Al Mueaqly
Sheikh Abdurrahman Sudais
Sheikh Saud Shuraim
Sheikh Abdullah Ali Jabir
Sudais Audio Quran Offline
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy
Sheikh Saad al-Ghamidi
Sheikh Khalil al-Husary
Quran Mishary Rashid Offline
Bayan wannan app mai suna Domin Iyali - Lectures na Malama Khadijah Adamu Abdullahi, za iya samun wasu karatuttukan da sauran apps namu na wasu daga cikin manya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store.
The chest radiograph is a very commonly requested examination and it is...
The content of this app Tips to Keep Your Vagina Happy +...
An ECG stands for an "electrocardiogram," which is a test that measures...
Wannan App ne Audio Mp3 yana dauke da Littafin Hausan nan mai...
Wannan App ne Audio Mp3 yana dauke da Littafin Hausan nan mai...
Littafin Kundin Tsatsuba - Audio Recording Mp3: Wannan App ne Audio Mp3...
Created with AppPage.net
Similar Apps - visible in preview.