Back to Top
Soyayya a Kimiyyance Screenshot 0
Soyayya a Kimiyyance Screenshot 1
Soyayya a Kimiyyance Screenshot 2
Soyayya a Kimiyyance Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Soyayya a Kimiyyance

Wannan manhajar tana yin bayani ne akan lamurran da suka shafi soyayya da zaman aure.

Abubuwan dake cikin wannan manhajar sune kamar haka:
1. Me yasa muke kamuwa da so?
2. Taya zaka fahimci cewa wani yana son ka?
3. Me yasa wasu mutanen basu cika kamuwa da soyayya ba?
4. Me yake sanya mazaje su kamu da son mace?
5. Me yake sanya mata su kamu da son maza?
6. Abubuwan dake dusashad da soyayyar da mace ke yiwa namiji?
7. Me yake dusashad da soyayyar da namiji ke yiwa mace?
8. Me yasa wasu mata bayan sun yi aure sun haihu suke daina kwalliya?
9. Shin mazaje masu kunya zasu iya samun budurwa?
10. Shiga cikin damuwa bayan rabuwa da masoyi
11. Me yasa ta daina bibiya ta?
12. Shin soyayya zata sanya mutum farin ciki?
13. Ciwon so
14. Soyayyar gajerun mazaje
15. Na kasa mantawa da masoyina
16. Abubuwan dake kawo mutuwar aure
17. Kamuwa da son mutum a gamuwar farko
18. Me yasa muke ganin kyan wani amma bama ganin kyan wasu?
19. Me yasa wasu mazajen ke tsoron tunkarar matan da suke so?
20. Musabbabin kamuwa da kunya
21. Abubuwan dake sanyawa wasu ke ƙasƙantar da kansu
22. Me yasa zai yi wahala wasu mutane su zamo masu ƙwarin gwiwa?

Similar Apps

English Hausa Kamus Dictionary

English Hausa Kamus Dictionary

4.6

This app is an offline English to Hausa comprehensive bilingual Dictionary (or...

Koyon Turanci

Koyon Turanci

0.0

Learning English lessons with Hausa descriptions where applicable for English learners and...

Learn Hausa Grammar with Audio

Learn Hausa Grammar with Audio

0.0

Learn Hausa Grammar in English with audio pronunciation of Hausa sentence, phrases...

Learn Hausa With Audio

Learn Hausa With Audio

0.0

The contents of this app are1. Hausa Alphabets2. Business and Finance3. Family...

Love Psychology

Love Psychology

0.0

This app deals with love and marriage issues.The contents of this app...

Mu koyi Turanci

Mu koyi Turanci

0.0

Darussan dake cikin wannan manhajar sune kamar haka:1. Text to speech2. Kalmomin...

author
Wow, wannan application ya hadu muna godiya Shamsuddeen. Allah ya kara basira. Aameen
Arabo M Auwal
author
I'm happy with This app
Sports & entertaiment
author
Masha Allah gaskiya wannan App ɗin yana da matukar amfani
Muhammad Kabir Adam