YAHAYA YAHAI SON
Manhajar sauraron zafafan wakokin Yahaya Yahaison a offline ba tare da intanetba
About YAHAYA YAHAI SON
Barka da zuwa manhajar YAHAI SON!
Wannan manhaja ce ta musamman da aka kera domin gaba daya masoya da mabiyan mawaki Yahaya Yahaison. Yanzu zaku iya sauraron zafafan wakokinsa masu nishadantarwa a kowane lokaci da kowane wuri kyauta a cikin wayarku.
Manhajar tana dauke da fitattun wakoki masu ingancin sauti tare da tsarin Audio Visualizer mai kayatarwa yayin da kuke sauraron waka.
Jerin Wakokin Da Ke Cikin Manhajar:
- Besty Na
- Shalele
- Ban Damuba
- Kyakykyawa
- So Da Kauna
- Wata Soyayya
- Sanki Cover
- Watan Ramadan
- Ban Damuba Sam
- Aminiyar Kanwata
Siffofin Manhajar:
1. Offline Player: Saurari duk wakoki kyauta ba tare da bukatar intanet ko data ba.
2. High Quality Audio: Inganataccen sauti mai tsafta domin jin dadin sauraro.
3. Audio Visualizer: Tsari mai kayatarwa na motsin sauti lokacin da waka ke tashi.
4. Mai Saukin Amfani: Tsara wakoki cikin tsabta da saukin kunnawa.
5. Control Buttons: Canza wakoki, dakatarwa, da ci gaba cikin sauki.
Zazzage manhajar YAHAI SON yanzu domin samun nishadi da zafafan wakokin soyayya!
Similar Apps
Get 12 Real Close Testers Hub
"A community for Android developers to conduct mutual beta testing and feedback.
Candy Splash
Dive into a glossy Match-3 adventure! Solve puzzles, use boosters & win
YAHAYA YAHAI SON
Manhajar sauraron zafafan wakokin Yahaya Yahaison a offline ba tare da intanetba
BUGUN KASA RAYUWA/GEOMANCY
A professional geomancy (Binciken Kasa) chart reading and AI translation app.
GONI ABDULBASID FAGGE
Listen and download the complete Holy Quran in Warsh recitation by Gwani A Basid
Status Saver - Chat & Quotes
Easily download WhatsApp statuses, chat directly & create custom status images.