Wato Kasar Nijar dai ta kasan ce tana daya daga cikin kasashen Afrika ta yamma.Tana makwabtaka da kasashe bakwai (Nijeriya, Libya, Aljeriya, Mali, Burkina Faso, Benin, Cadi). Tana da al'umma da ta kai fiye da mutum miliyan sha bakwai(17). Kuma tana da kabilu daban-daban, kamar su: Hausawa, Zabarmawa, Fulani, Kanuri, Bugaje, Barebari, Larabawa, Tubawa, da Gurmawa. Nijar ta na daya daga cikin kasashen kungiyar tattalin arzikin kasahen yammacin Africa (CEDEAO).
Nijar ta samu ƴancin kan ta a shekarar 1960 daga Turawan mulkin mallaka na Faransa. Tana da arzikin ma'adani caking kasa kamar Zinariya, da Karfe, da Gawayi, da uranium da kuma Petur.
An erogenous zone is an area of the human body that has...
Sex education, also known as sexual education, sexuality education or sex ed,...
Female :Female (symbol: ♀) is the sex of an organism that...
In mammals, the vagina is the elastic, muscular part of the female...
In humans, the anus (from Latin anus meaning "ring", "circle") is the...
The female reproductive system is made up of the internal and external...
Created with AppPage.net
Similar Apps - visible in preview.