Back to Top
Haruna Uji Screenshot 0
Haruna Uji Screenshot 1
Haruna Uji Screenshot 2
Haruna Uji Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Haruna Uji

Alh. Haruna Uji Hadejia.

An haifi Alh. Haruna Uji a Unguwar Gandun sarki dake cikin garin Hadejia, a shekarar (1946). Sunan Mahaifinsa Mallam Ibrahim, Malami ne kuma shine Limamin Gandun sarki. Sunan Mahaifiyarsa Zainabu itama mutumiyar Unguwar ce. Anan ya tashi yayi wayo. Yana kimanin shekara shida mahaifinsa ya sakashi a makarantar Allo dake kofar gidansu, a gun wani Malami da ake kira Mallam Alhaji.

Haruna Uji ya shafe wajen shekaru uku yana wannan Makaranta a Gandun sarki, daga nan suka tashi da malaminsa zuwa garin Birniwa wanda take gabas da Hadejia, mai nisan kilo mita 45. Sun kwashe shekaru kamar biyu suna karatu da sauran Almajirai, anan Uji ya samu karatu mai dama.

Bayan nan suka bar Birniwa suka dawo Hadejia suka ci gaba da karatu a Gandun sarki. Wannan yasa ya samu karatu mai dama fiye da sauran yara musamman wadanda suka zauna a gida basu fita wani guri neman Ilmi ba. A wannan lokaci Mallam Alhaji yakan sa Uji ya kula da yara tare da koya musu karatu. Haruna Uji ya bar makarantar Allo yana dan shekara goma sha biyu, bayan ya samu karatu mai dama.
Hadejia A yau!

Similar Apps

Medical Terminology

Medical Terminology

3.8

Medical terminology is language used to precisely describe the human body including...

Mu Sha Dariya

Mu Sha Dariya

0.0

labaran dariyalabaran nishadi domin jin dadin kuku kasan dani domin samun wasu...

Daren Farko

Daren Farko

0.0

Wannan application din yana dauke da muhimmam bayani Akan daren farko da...

Nursing Care Plans

Nursing Care Plans

4.6

Nursing Care Plans for Free Activity IntoleranceAcute ConfusionAcute PainAnxietyCaregiver Role StrainChronic PainConstipationDecreased...

Psychiatric Nursing Notes

Psychiatric Nursing Notes

0.0

Psychiatric nursing or mental health nursing is the appointed position of a...

Wankan Janaba

Wankan Janaba

0.0

wannan application din ya kunshe da yanda akeyin wankan janabaakwai mp3 na...

author
This app is very useful for the best web
Chafiu Anas