Back to Top
New Kalaman Soyayya 2023 Screenshot 0
New Kalaman Soyayya 2023 Screenshot 1
New Kalaman Soyayya 2023 Screenshot 2
New Kalaman Soyayya 2023 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About New Kalaman Soyayya 2023

Kalaman Soyayya 2023 Ya zo muku da abubuwan mamaki.

Akwai kalamai masu matukar dadi da kayatarwa irin wanda baku taba ji ko sauraron kalarsu ba.

Ga kadan daga ciki;

1 Kalaman Sace Zuciyar Masoyi
2 Kalaman Yaudara
3 Zafaffan Kalamai
4 Kalaman Zafin Rabuwa
5 Kalaman Kewar Masoyi
6 Kalaman Barka da dare
7 Kalaman So Mai Sonka
8 Kalaman Barka da safiya
9 Kalaman miji da mata

Na tabbata zakuyi alrahari da wannan application din sannan zaku bukaci wani kalarsa. Domin an tsara kalaman ciki musamman ga masoya maza da mata ne har ma da ma'aurata.


App din zai baku damar tura kalaman da kuka zaba a duk inda kuke so. Sannan zaku iya yin copy na text din rubutu domin turawa masoyanku. Ko kuma ku dannan share kai tsaye zai tura zuwa ga wanda kuke so. Masoya aji dadi lafiya

Similar Apps

New Kalaman Soyayya 2023

New Kalaman Soyayya 2023

0.0

Kalaman Soyayya 2023 Ya zo muku da abubuwan mamaki.Akwai kalamai masu matukar...

Messages Damour Touchants 2023

Messages Damour Touchants 2023

0.0

Bienvenue dans "Messages D'amour Touchants 2023," l'application d'amour SMS hors ligne qui...