Muhammadu Manzon Allah ne (SAW):
Manzon Allah (S.A.W) ya auri mata 19, ciki har da mata 12 da ya yi aure da su, ya cika aurensa, sai kuma mata 7 wadanda kawai ya yi aure amma bai yi jima'i da su ba.
Matan goma sha biyun sune
1. Khadija bint Khuwaylid,
2.Sawda bint Zam`ah,
3.Aisha bint Abi Bakr al-Siddiq, 4.Hafsa bint Omar bin al-Khattab, 5.Zainab bint Khuzaymah,
6.Umm Salamah,
7.Zainab bint Jahsh,
8.Juwayriyah bint al-Harith, 9.Mariyah al- Qibtiyya,
10.Ummu Habibah,
11.Safiya bint Huyyay, da 12.Maimuna.Bint Al-Harith.
Matan bakwai sune
1.Amra Al-Kalabiyah,
2.Qatila bint Qays,
3.Sana Al-Salamiyah,
4.Sharaf Al-Kalabiyah,
5.Al-Aliyah Al-Kalabiyah,
6. Laila Al-Awsiyya, da
7.Asmaa bint Al-Numan.