MANZON ALLAH SAW yace:- Hakika ALLAH SWT yanada
sunaye Tis'in Da Tara (99) Dari Ba Daya
Duk wanda yakiyayesu zai shiga ALJANNA, Buhari da
muslimu suka Ruwaitoshi.
Ma'anar kiyayewa Anan shine mutum ya Hardacesu yasan ma'anarsu kuma ya Rika Yin Addu'a Dasu
wannan Hadisi Yana Nunamana muhimmancin Da Falalar sunayen ALLAH anan.