MyHausa: Jaridun Labaran Hausa

Contains ads
1K+
Downloads
Content rating
Everyone
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image

About this app

Wanna Application na kunshe da manya manyan jaridun Hausa da muke dasu a Arewacin Nigeria, dama duniya baki daya. Manhajar an tsara ta domin ta taimake ku tare da saukaka muku gurin hanyoyin samun labarai cikin sauki da nagarta, a tafin hannunku. Wannan Application ta Wuce sa'a wajen bada labarai nan take, Da zarar abubuwa sun faru ba tare da bata lokachi ba. ku sauko da ita sannan kuyi amfani da ita kana ku bamu sharhi akan ta, sannan za ku iya bamu shawarrwari wajen da kuke ganin akwai bukatar gyara ko ingantawa.

Jaridun Hausa Sun hada
•Legit Hausa
•Premium Times Hausa
•BBC Hausa
•Arewa Radio News
•Arewa 24 News
•DW Hausa
•RFI Hausa
•Freedom Radio Kano
•Jaridar Gaskiya Tafi Kwabo
•Muryar Amurka
•Daily Nigerian Hausa
•Leadership Hausa
•Aminiya
Da Sauran Su .......



Kada ku manta kuyi rating wannan manhaja tare da rubuta review idan kunji dadin wannan app din mun gode.
Updated on
May 4, 2024

Data safety

Safety starts with understanding how developers collect and share your data. Data privacy and security practices may vary based on your use, region, and age. The developer provided this information and may update it over time.
This app may share these data types with third parties
Device or other IDs
This app may collect these data types
Device or other IDs
Data is encrypted in transit
Data can’t be deleted