Maganin Masalolin Maza

Contains ads
500+
Downloads
Content rating
Everyone
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image

About this app

Maganin Masalolin Maza, masaloli Karama Karfin Maza, raunin mazakuta da dai sauransu.

Bayanai akan yadda namiji zai zamto cikakken jarumi wajen gamsar da iyali a lokacin jima'i.



Disclaimer:
Please this App is only for educational purposes, make sure to consult a specialist for professional guidance. We won't be held responsible for how you decide to use the information provided here. Thank you.

Kadan daga cikin Magunguna da Wannan app ya kunsa,
Sune kamar haka:

Maganin dake karawa maza kuzari da juriya lokacin saduwa da iyali,

koda mata nawa mutum yake dashi, ba tare da kashen kudi wajen sayen wasu magunguna, ko shan magani barkate. Wanda dayawa sanadin hakan suke fadawa hanun yan yaudara.

Sannan App din yana dauke da bayanai akan Masalolin da suke ragewa namiji sha'awa da kuma matsala daya shafi karancin maniyi, haka zalika yana dauke da abubuwan da suke ragewa mutum sha'awar mace yadda za'a magancesu da sauransu.

Wannan manhaja cike take da bayanai masu ilimantarwa musamman ga ma'aurata don sanin yadda zasu gudanar da rayuwar aurensu cikin farin ciki da lumana.

Dan Allah Kada ku manta kuyi "Rate" na wannan app sannnan ku turawa yan uwa da abokan arziki domi suma su amfana. mungode allah yasa mu dace Ameen.


Medical Disclaimer:
This app's material is not meant to be a replacement for expert medical advice, testing, diagnosis, or treatment. Before beginning, altering, or ending any medical therapy, you should always speak with your doctor or another qualified health care professional.
Updated on
Jan 2, 2024

Data safety

Safety starts with understanding how developers collect and share your data. Data privacy and security practices may vary based on your use, region, and age. The developer provided this information and may update it over time.
This app may share these data types with third parties
Location, Personal info, and Device or other IDs
This app may collect these data types
Location, Personal info, and Device or other IDs
Data is encrypted in transit
You can request that data be deleted

What's new

No Sign Up Required. Ba sai ka creating account ba.