Magana Jarice 3 Audio 2024

Contains ads
5K+
Downloads
Content rating
Everyone
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image
Screenshot image

About this app

wannan manhaja ta magana jarice 3 na dauke da shahararen littafin nan wanda yake kunshe da labarai masu ban sha'awa da annashuwa wato magana jari shine aka yi shi zuwa mp3/audio wato akayi recording nasa domin samun sauki daga yin karatu ga wadan da ke da sha'awan karanta magana jari ce 3 amma basu da lokacin da zasu zauna su karanta. shine akayi shi zuwa app domin saurara a duk inda kake kuma a kowanne lokaci cikin sauki in dai har ka sauke wannan app din.

wannan manhaja ta magana jarice 3 tana da matukar dadi da kuma saukin amfani, zaka saurari littafin magana jarice ta uku cikin sauki ba tare da bata lokaci ba duk a cikin wayarka ta hannu.

kuma zamuna tura muku sakonni duk lokacin da muka saka muku wani abu a cikin manhajar saboda mu sanar daku idan akwai wani da zai amfane ku ko ya nishadantar daku a koda wanne lokaci kuma a ko'ina kuke.

Don haka ayi sauraro lafiya kuma Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna zuwa masu dadin gaske.

littafin Magana Jarice Littafine mai dadin karatu domin ya qunshi labarai masu dadi da kuma kawatarwa da kuma nishadantarwa sosai. Wajen yin wannan manhajar munyi iya bakin kokari wajen ganin cewa muryar karatun ya fita garau kuma sosai

* magana jarice littafi na uku
* magana jarice littafi na 3
* magana jarice book 3
* magana jarice part 3
* Complete Shehu Jaha 2023
* MALUKUSSAIFI IBNI ZIZAZZANUN I
* Ruwan Bagaja & lliya Dan Mai Karfi
* kudin tsatsuba
* magana jarice littafi na 1
* magana jarice littafi na 2
* jiki magayi
* Littafin Magana Jarice
* Magana Jari Ce Part (2) mp3
* Magana Jari Ce Littafi Na 2
* MAGANA JARI CE NA BIYU MP3
* Ruwan Bagaja mp3
* Abokin Hira
* Karin Magana 500
* magana jarice 2
* magana jarice audio
* littafin ruwan bagaja
* magana jarice 1 & 2
* magana jarice
* karin magana
* mazan jiya da dai sauran su.

English description:

Introducing Magana Jarice Littafi Na 3, your ultimate app for immersive storytelling! Dive into the captivating world of Hausa literature with a vast collection of three engaging novels that will keep you hooked for hours. Immerse yourself in rich plots, colorful characters, and thought-provoking themes, all beautifully crafted to transport you to another realm.

Key features:p
- Three captivating Hausa novels in one app.
- Enjoy seamless reading with audio in mp3 format with a user-friendly interface.
- Offline access lets you read anytime, anywhere, even without an internet connection.
- Regular updates bring new novels to explore and enjoy.

Whether you're a fan of romance, adventure, or mystery, Magana Jarice Littafi Na 3 has something for everyone. Experience the joy of reading Hausa literature at your fingertips and get lost in the magic of storytelling. Download now and embark on a journey of literary delights.
Updated on
Jul 29, 2023

Data safety

Safety starts with understanding how developers collect and share your data. Data privacy and security practices may vary based on your use, region, and age. The developer provided this information and may update it over time.
This app may share these data types with third parties
Location, Photos and videos and 3 others
No data collected
Learn more about how developers declare collection
Data isn’t encrypted
Data can’t be deleted

What's new

* magana jarice littafi na uku
* magana jarice littafi na 3
* magana jarice book 3
* magana jarice part 3
* kudin tsatsuba
* magana jarice littafi na 1
* magana jarice littafi na 2
* jiki magayi
* Littafin Magana Jarice