Back to Top
Wakokin Mamman Shata 2023 Screenshot 0
Wakokin Mamman Shata 2023 Screenshot 1
Wakokin Mamman Shata 2023 Screenshot 2
Wakokin Mamman Shata 2023 Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Wakokin Mamman Shata 2023

wakokin mamman shata 2023 manhajace wacce take kawo muku wakokin babban kuma shahararren mawakin nan wato alhaji docto mamman shata, shatan waka, mamman shata sanannen mawakine wanda kowa ya sanshi yara da manya mata da maza saboda irin iya wakarsa wacce a koda wane lokaci kuma kowanne zamani ake yayinsa.

wannan manhaja kouce app yana da matukar saukin amfani a koda yaushe, kawai ka sauke wannan app na mamman shata a kan wayarka ka fara amfani dashi a koda yaushe kuma a ko ina.

kuma a cikin wannan manhaja ta wakokin shata zaka samu abubuwa dayawa kamar tarihin mawakin da dai sauransu, a duk lokacin da muka samu wani sabon alamati zamuna tura muku sakon notifikeahin domin sanar da ku abunda ake ciki.

cikin wannan app zaku samu sanannun wakokin shata kamar orin su: gagarabadan namiki tsayayyen dan kasuwa, wili dan usman, tarihin mamman shata, gadan gayan, gargadi mai gina ramin mugunta, widi dan usman, malam baba na kofar gabas, ciroman aski, lamin shagamu da dai sauransu duk a cikin wannan app na wakokin shata.


domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakin wakoki haka yake sai ya ce“To wannan zance ne irin nasu , shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce „

Daga cikin dalilan da suka sa Marigayi Dr. Mamman Shata ya ke yiwa Mutane Waka, a kwai kwarewa akan sana’a misali wakar da ya yi ta Bawa Direba. An tambayi Marigayi Mamman Shata, shin waye Bawa direba dinnan,

Har ila yau Marigayi Dr. Mamman Shata yakan yi wa manyan shugabanni waka, mu samman ma wadanda suka tsayar da adalci, yanci, daidaito da kuma hadin kan al’umma, Misali wakar da ya yiwa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto, Allah ya ji kansa.

Sakamakon wakokin da marigayi Dr. Mamman Shata ya yi domin amfanin Al’umma, ya samu yabo da lambobin girmamawa. Misali a lokacin Mulkin Janar Gowon an ba shi lambar girma shi da marigayi Garba A.B.C.D. Kuma har ila yau Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta bashi Digirin girmamawa na Dr. wanda sakamakon haka ya sa ake kiransa Dr. Mamman Shata Katsina.

Haka kuma Mamman Shata ya dan fada cikin harkokin siyasa inda ma har aka zabeshi matsayin kansila a wata mazaba a karamar hukumar Kankia dake jihar Katsina.

1. Lami Shagamu
2. Lafiya Zaki
3. Gagarabadau
4. Ramin Mugunta
5. Gumina Nake ci
6. Sarkin Kabira Na Galadima
7. Wuli Dan Tijjani
8. Kudi Akashesu
9. Bashar Dan Musa
10. Mamman Da
11. Yan Arewa Kubar Barci
12. Idi Dan Usman
13. Na Tsaya Ga Annabi
14 Ummarun Ciroma
15 Ummarun Piza
16. Widi Dan Usman
17. Toran Giwa Sule Dan Korau
18. Sule Jikan Korau
19. Habibu Fari
20. Mamman Aruwa
21. Sidi Hotiho
22 Allah Jikan Abubakar Tafawa
22 Ciroma Dan Shehu
23. Mai Bauchi Sulemanu
24. Bello Galadiman Katagum
25. Malam Babba
26. Gadar Gayan
27. Kai Yan Yara
28. Widi Dan Salgare
29.Idi Dan Usman
30. Yan Arewa Kubar Barci
Tarihin Mamman Shata
dr mamman shata
dr mamman shata audio
dr mamman shata videos
alhaji mamman shata
tarihin dr mamman shata
mamman shata audio songs
Shata Natsaya Ga Annabi Muhammadu

* wakokin shata album mp3 songs
* Wakokin Mamman Shata
* Wakokin Shata 100 - All Songs
* Wakokin Shata 50+
* Wakokin Shata All Songs
* Mamman Shata
* tarihin mamman shata
* Wakokin Shata Music
* wakokin shata dukka
* DAN KWAIRO mp3
* Wakokin Mamman Shata
* Wakokin Shata audio
* Wakokin Dan Kwairo Mp3
* wakokin sarkin taushin katsina
* sababbin wakokin hausa 2022
* wakokin hassan wayam mp3
* tsofaffin wakokin hausa app
* wakokin alhaji shehu ajilo

Similar Apps

Magana Jarice littafi na 1,2,3

Magana Jarice littafi na 1,2,3

0.0

Wannan manhaja ta magana jarice 1 & 2 manhaja ce ta littafin...

Magana Jarice 3 Audio 2023

Magana Jarice 3 Audio 2023

0.0

wannan manhaja ta magana jarice 3 na dauke da shahararen littafin nan...

Wakokin Aminu Ala Mp3 - 2023

Wakokin Aminu Ala Mp3 - 2023

0.0

wannan manhaja ta wakokin ala 2023 manhajace wanda take dauke da wakokin...

Afif Muhammad Taj full Quran

Afif Muhammad Taj full Quran

0.0

Afif Muhammad Taj Al-Qur’an Complete is an audio Quran application with the...

Arewa FM Radio Kano 93.1

Arewa FM Radio Kano 93.1

0.0

Arewa Fm radio station tasha ce ta gidan radio a Kano Wanda...

WestLife Songs mp3 2023

WestLife Songs mp3 2023

0.0

Welcome to the ultimate destination for all Westlife fans! Discover and enjoy...

author
I love this mamman shata songs apps
Fahas Juliet
author
Wakokin mamman shata sabbi 2023, i love this app
Adamu Muhammad