Shk Jafar Mahmud 30K Mins
Saurari karatun tafsirin Al-Qur'ani, littafin Bulughul Maraam, Siffatus salat.
About Shk Jafar Mahmud 30K Mins
Samu karin ilimi dangane da Al-Qur'ani, yadda ake yin Sallah, da karatun littafin Bulughul Maraam daga bakin Sheikh Jafar Mahmud Adam.
Mintinana dai dai har dubu talatin, ayi sauraro lafiya.
Allah ji kan malam, ka tabbata ka saurara duka dan amfanin mu baki daya.
Allah bamu lada amin amin.
Zamu na kara katatu kala kala Insha Allah, Allah bamu lada baki daya.
Zamu na kara muku karatu Insha Allah.
Similar Apps
Sheik Jafar Mahmud Adam Tafsir
Karatun Sheikh Jafar Mahmud Adam, Hadisai, Tafsir, Wa'azi, fadakarwa da sauran su....
Shk. Ahmad Tijjani Guruntum
Samu tafsiran Sheikh Ahmad Tijjani Guruntum da karatun Al-Qur'ani kala kala har...
Sheik Jafar Mahmud Adam Tafsir
Saurari karatu kala kala har sama da dari uku, cikin audio daga...
Quran Luganda Translation
Listen to all the Quran translated into Luganda, with audio translations and...
VOA Hausa - BBC DW RFI HAUSA
Sami VOA Hausa Radio Live, Hausa Radio VOA Hausa, Sami Radiyoyin Hausa...
Fulbe Radio
Recevez des sermons fulbe, des mises à jour sur les tendances sportives,...