FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI
Fassara Littafin Kawa:idi, Littafin Tauhidi, wato Kadaita Allah.
About FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.
Similar Apps
LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su...
Fassarar Littafin Ahdhari
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su...
FASSARAR ISHMAWI
Fassarar Littafin Ishmawi Na Sheikh Abdul-Baari Al-Ishmawiy Ar-Rufa'iy a kan fiqhun...
UMDATUL AHKAM
Assalamu Alaikum, Wannan shine fassarar littafin Umdatul Ahkam cikin harshen Hausa a...
SALLAH
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su...
TSARKI
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su...
Frequently Asked Questions (FAQ)
Littafa Kawa-Idi yana bayyana abin da ke faruwa daga harshen Hausa?
An fara buga littafin Kawa-Idi don kuma wani abu da za a iya samun shi?