Wannan app ya kunshi addu'o'i mujarrabai na neman biyan bukata a wajen Allah
Wannan Application dake hannun mai karatu ya ƙunshi addu’o’i mujarrabai, waɗanda aka taskace saboda amfaninsu kuma ake sanar da mutanen kirki domin su yi amfani da su wajen neman biyan bukata a wajen Allah. Addu'o'in dake cikin wannan Manhajar sun ƙunshi ɓangarori daban-daban da za su taimakawa al'ummar duniya wajen cimma muradunmu, warware matsalolin dake damunsu da kuma samun ci gaba a rayuwarsu.
A taƙaice, wannan Application ta kunshi addu'o'i na neman biyan buƙata, buɗin arziki, kariya daga sharrukan maƙiya, ƙulla soyayya da mallaka, samun gabala da rinjaye akan abokan hamayya, tare da sirrorin samun kaifin basira (maganin karatu) da sauransu.
Mu rokon ALLAH ya ba mu lada.
Created with AppPage.net