Back to Top
Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro Screenshot 0
Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro Screenshot 1
Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro Screenshot 2
Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro Screenshot 3
Free website generator for mobile apps; privacy policy, app-ads.txt support and more... AppPage.net

About Littafin Hausa Hisnul Muslim Pro

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.

*Littafin Hausa Hisnul Muslim, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin domin isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ta yadda zaku iya karanta duk wata adu'a da kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma wannan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladar wannan aiki duniya da lahira. Amin

Similar Apps

Fassarar Littafin Arbauna Nawa

Fassarar Littafin Arbauna Nawa

0.0

* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan...

المقدمة العزية

المقدمة العزية

0.0

Al-Muqaddimah Al-Izziyah is a Maliki Fiqh text written by Abu Hasan Al-Maliki...

Mukhtasar Al-Akhdari (Arabic)

Mukhtasar Al-Akhdari (Arabic)

0.0

-Mukhtasar al-Akhdari: THE FIQH OF THE ACTS OF WORSHIP ACCORDING TO THE...

Littafin Hausa Hisnul Muslim

Littafin Hausa Hisnul Muslim

0.0

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta...

فتح الجواد في شرح الإرشاد

فتح الجواد في شرح الإرشاد

0.0

المتفنن بالفروع والأصول وبرع في بواقي الفنون بالتحقيق والإتقان الأستاذ الصالح والشيخ...

متن العشماوية_pro

متن العشماوية_pro

0.0

الكتاب: متن العشماوية في مذهب الإمام مالك المؤلف: عبد الباري بن أحمد...